πŸ’žπŸ’žπŸ’žLAILAH?...
By AishaMaaruf1
4.6K
701
44
  • Romance
  • affection
  • book
  • destiny
  • free
  • happy-ending
  • heartbreak
  • lonelines
  • love
  • lovely
  • romantic

Description

Wallahi ko zaka mutu bazan taba auren kaba yaya Abba na tsaneka na tsani duk mai sonka, "ni sa'ad nakeso kuma shi zan aura" ta karasa fada tana fashewa da wani irin matsanancin kuka mai taba zuciya. Daddy daya shigo parlorn ya Daka mata tsawa "wlh ko bayan raina kika ki auren Abba ban yafe miki ba lailah "sai ya shige cikin gida........ Tor fa masu karatu ga lailah ga Abba ga kuma masoyinta kuma malaminta sa'ad wakuke ganin zata aura... Keep following and I will keep you guys updated πŸ’πŸ’πŸ’.

Page1-2

Continue Reading on Wattpad
πŸ’žπŸ’ž?...
by AishaMaaruf1
4.6K
701
44
Wattpad