KISHIYAR ƘABILA...
By SURAYYAHMS
4.5K
342
33
  • Historical Fiction
  • badluck
  • betrayal
  • culture
  • egotistical
  • hatelove
  • hausa
  • igbo
  • lovestory
  • lust
  • mayhem
  • selfishness
  • yoruba

Description

Bansan meye Soyayya ba kace? Soyayya fa kace Ahmed? Kasan ma'anar kalman soyayya ma kuwa? Toh barikaji, Soyayya shine wanda na maka Ahmed, sabida Soyayyar ka shine ya rabani da Addini na, kabilata, da iyayena...tayaya ne xan Amince da wann juyin mulkin Ahmed?.. #Ahmed bello jimada #yasrah hussain #Reema bassey #kafayat buraimo

trailer...

Continue Reading on Wattpad
KISHIYAR...
by SURAYYAHMS
4.5K
342
33
Wattpad