Wata Rayuwa
By SAKHNA03
3.4K
459
59
  • Adventure
  • blindlove
  • darkfate
  • destiny
  • happinesslife
  • lonelylife
  • magical
  • romance
  • sadnesslife
  • sarrow
  • texttospeech
  • unknownlove
  • unsaidending

Description

Labari kan karamar budurwa data samu kanta cikin kangin rayuwa,!!!! Faryah karki taba barina ke tawace har abada,hakika nayi dacen samunki, Toh amma yazaiyi daya bude ido yarasata a duniyarsa? Sannan ita yazatayi da WATA RAYUWAR data tsinci kanta? Wace irin haduwa zasuyi bayan dogon lokaci da rabuwarsu sannan tayaya? Gasu kuma a rayiwa mabanbanta!!!!! Labari ne daya kunshi al'amara🌌🌌 hasasheπŸ€”πŸ€”,tausayi ☹️☹️ban haushi 😠😠harma da karfin mulkiπŸ€΄πŸ‘Έ,dama sauransu 😊😊. Duk zaku samu a cikin wannan littafin na πŸ’ŽπŸ’ŽWATA RAYUWAπŸ’ŽπŸ’Ž.Tare da ni β™₯️❀️Sadi sakhna β™₯️❀️(the legendary novelist)πŸŒ„πŸŒ„πŸ–ŒοΈπŸ–ŒοΈπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ Sai kun zoooooo πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ˜ŠπŸ˜ŠπŸ˜ŠπŸ˜ŠπŸ–ŒοΈπŸ–ŒοΈπŸ–ŒοΈπŸ“πŸ“.

Chapter 01(Garin bardugu)

Continue Reading on Wattpad
Wata Rayu...
by SAKHNA03
3.4K
459
59
Wattpad