Description
Labari kan karamar budurwa data samu kanta cikin kangin rayuwa,!!!! Faryah karki taba barina ke tawace har abada,hakika nayi dacen samunki, Toh amma yazaiyi daya bude ido yarasata a duniyarsa? Sannan ita yazatayi da WATA RAYUWAR data tsinci kanta? Wace irin haduwa zasuyi bayan dogon lokaci da rabuwarsu sannan tayaya? Gasu kuma a rayiwa mabanbanta!!!!! Labari ne daya kunshi al'amaraππ hasasheπ€π€,tausayi βΉοΈβΉοΈban haushi π π harma da karfin mulkiπ€΄πΈ,dama sauransu ππ. Duk zaku samu a cikin wannan littafin na ππWATA RAYUWAππ.Tare da ni β₯οΈβ€οΈSadi sakhna β₯οΈβ€οΈ(the legendary novelist)ππποΈποΈππππ Sai kun zoooooo ππππππππποΈποΈποΈππ.