TAWA KADDARAR
By Meenattt23
179
10
0
  • Romance
  • hausanovel
  • lovestory

Description

A true life storyπŸ’”πŸ’”πŸ’” Gargadi ga iyaye wanda suke dagewa akan yaransu sai sunyi boko bayan su yaran Aure ne a gaban su. KARATU BAYA HANA AURE, AURE BAYA HANA KARATU. Da yaranku su fada halaka gwara su raya sunnahn manzo (SAW) Amin!!! HUKUNCIN AURE Aure wajibi ne, amma wasu suna ganin ba wajibi bane mustahabine. Hukuncin yin aure a musulunci: Aure ya tattara dukkan hukunce-hukunce guda biyar da sharia ta tanadar, sune kamar haka: Wajabci, Hallacci, Haramci, Sunnah da Zabi. Ga kadan daga cikin dalilan da suka sa aure ya tattara wadannan hukunce-hukunce kamar haka: Aure wata hanya ce ta yaduwar zuri'a. Aure abu ne wanda yake hada jinsi guda biyu wato mace da namiji. Aure abu ne wanda ya kunshi hakkoki na dukkan ma'auratan su biyu. Aure abu ne da ya kunshi soyayya da amincewar juna su rayu tare awaje daya. Kasancewar aure ya kunshi manafofi da hikimomi ne ya sa shariar musulunci ba ta ba shi takamaiman hukunci guda daya daga cikin hukunce hukuncen da ta tanadar ba, har sai bayan anyi bincike a tsakanin ma'aurata. Yin bincike ko duban yanayin ma'aurata ne ke bada damar sanin hukunci da ya dace da daya daga cikin ma'aurata.

Part 1 (introduction)

Continue Reading on Wattpad
TAWA KADD...
by Meenattt23
179
10
0
Wattpad