samairah
By Hwritter
243
11
2
  • Fantasy
  • allah
  • arewa
  • betrayal
  • hausafulani
  • hausalovestory
  • hausanovel
  • islam
  • love
  • marriage
  • muslimlovestory
  • novel
  • sisters
  • trust

Description

"haba fareeda ,ya zaki mun haka .ke fa yar'uwatace uwa daya uba daya ,taya zaki ce zaki auri saurayi na"samairah tace tana kuka. keh! malama dakata, kar ki kara ce kabir saurayin kine domin yaza ma nawa mitchew ,fareeda tayi tsaki ta fice daga dakin.... kar kubari a baku labari

chapter one

Continue Reading on Wattpad
samairah
by Hwritter
243
11
2
Wattpad