ƘAWATA CE
By Oum_Nass
1.7K
189
20
  • Action

Description

Labari ne akan ƙawaye biyu masu halayya ɗaya! Labarin sadaukarwa a inda bata kamata ba! Ƙauna marar algus! Yarda marar iyaka! Aminci marar gudana! Tafiyar hawainiya da rikiɗewarta! Idan kun fara zaku so jin tafiyarsa. "Ita kaɗai ce ƙawar da na taso na buɗi ido da ita! A yanzu ba kallon ƙawa nake mata ba face 'yar uwar da muka futo ciki ɗaya! Tabbas Nabeela ƘAWATA CE! Bana buƙatar rakiyar kalmarka da kuma musauya min tunani akan sanin ko wacece ita? Domin na daɗe da sani ko wacece ƘAWATA!" "Mutane suna da ɗabi'ar manta alkhairi da kuma gudun Famfalaƙi a lokacin da suka samu dama. Sai dai ni ba zanyi gudu saboda nasarar da ta kusanto gare ni ba, sai dan ƙawar da ta bani komi nata dan na zama komi!" Idan kun fara zaku fahimci hakan.

SHIMFIƊA

Continue Reading on Wattpad
ƘAWATA CE
by Oum_Nass
1.7K
189
20
Wattpad