TSAKAR GIDA
By Smart_Feenert
1.3K
84
17
  • Fantasy
  • kainuwawritersasso

Description

"Wallahi summa Tallahi, in dai ni ce sanadiyyar zama ajalinka, Yau-yau d'in nan sai ka mutu!, sai na maka kisa mafi k'ask'anta a cikin kisa-kissai a duniyar nan, zan barka kayi iya abin da za kayi na iya Yau ne domin gobe wada haka kana barzahu kana girbar abinda ka shuka...!" TSAKAR GIDA! Labari ne mai cike da sark'ak'iya mai wuyar ganewa, d'auke yake da Makirci, Cin-amana, Yaudara, Zalinci, Ha'inci, da dai saurasu.... Ku kasance tare da ni domin jin yanda zaya kasance FOLLOW VOTE COMMENTS AND SHARE

001

Continue Reading on Wattpad
TSAKAR GI...
by Smart_Feenert
1.3K
84
17
Wattpad