SON ZUCIYA
By FatimaUmar977
5.8K
49
10
  • Action
  • chakwakiya
  • kasaita
  • nadama
  • soyayya
  • yaudara

Description

littafin son zuciya littafi ne mai d'auke da zallar soyayya had'i da nishad'antarwa wannan littafi akwai chakwakiya domin kowa soyayyarsu zata dawo ta zama kiyayya mai muni dama soyayya kan iya dawowa ta zama kiyayya wannan amsa tana gareku masu karatu. "Wayyo Allah ni Khausar meyasa lokaci d'aya rayuwa ta juya min tayi min juyin masa meyasa masoyina ya koma makina dama soyayya kan iya zama kiyayya wannan wace irin rayuwa ce nake ciki anya bazan kashe kaina ba" "Zaki iya ai abinda kika aikata a musulince yafi kisan kai, ke har kina da bakin magana Kausar kuka ma bakiyi shi ba sai nan gaba" kai ta d'ago hawaye na fita a idonta ganin bashi d'aya bane yasa ta share hawayen da take

Untitled Story Part

Continue Reading on Wattpad
SON ZUCIYA
by FatimaUmar977
5.8K
49
10
Wattpad