SILAR HALLACI...!
By Janafnancy13
1.2K
54
1
  • Action
  • fiction
  • hausa
  • love
  • romance

Description

Ahmed ka manta Wacece ni...? nice fa masoyiyarka Samiha..? ka manta alkawarinmu...? ka manta yadda muka Tashi muna gina Yadda Rayuwar Aurenmu zata kasance..? ammh yau rana daya sabosa wani Dalilinka mara tushe ballatana makama kakeso kaki amfani da damar data Samemu Ahmed...? hannu ya daga mata lokaci daya yana Fadin"Ya isa haka Samiha..!Nace ya isa Haka...? ya kikeso nayi dake ne eh..? karki manta ke matar Aurece yanzu Duk wadanan Buranka namu sun yanke daga Lokacin da Mahaifinki ya bada ke..! taya ya zan iya Bin Bukatarki alhalin kina matsayin matar Uban gidana..! kuma nima ina matsayin Surukinsa ina Auren yarsa ta cikinsa kuma sai na biye miki naci amanarshi.? A"a bai zai Taba faruwa ba bazan Taba yima Megidana Haka ba SILAR HALLACIN dayayi min bazai Taba barina na iya cin Amanarsa ba SAMIHA... kiyi Hakuri...! watch out in....SILAR HALLACI...

SILAR HALLACI..!

Continue Reading on Wattpad
SILAR HAL...
by Janafnancy13
1.2K
54
1
Wattpad