Baya wuya...
By mimibilqees
98
12
17
  • Spiritual
  • duniyarhausanovel
  • english
  • epilepsy
  • happiness
  • hausa
  • hausalovestory
  • islam
  • islamiclovestory
  • life
  • love
  • sacrifice
  • sadness
  • saheer

Description

Dama a zamanin nan na yanzu akawai abinda zai hana matashi mai jini a jika da ji da ilimi,arziki, isa da Iko uwa uba kyawun Hali da hallita rashin macen aure? To haka take ga Muhammad Muhamoud Maitama, kyayawan matashi wanda ya tara komai na duniya amma ya gaza samun macen da zata zamo cikon adinin sa har ya kai shekara talatin da bakwai a rayuwa. Menene Muhammad Saheer ya rasa? Wacece zata zamo mishi mahadi kuma mai kaunarsa tsakani da Allah a rayuwa? Ku biyo ni domin amsoshin tambayoyin ku da ma jin labarin Muhammad Saheer.

Plot

Continue Reading on Wattpad
Baya wuya...
by mimibilqees
98
12
17
Wattpad