TSINTACCIYAR MACE
By zeezarewa12
28
2
3
  • Random
  • badboy
  • cinamana
  • friendstolovers
  • hausa
  • love
  • romance
  • sorrow
  • soyayya
  • suspense
  • teens
  • tragedy
  • violence

Description

Soyayya ce mai tsanani tun yarinta, shi ya taimake ta, ya fito da ita daga cikin ƙunci na rashin iyayenta da take ciki, sannan ya kawo ta gidan su yayi mata komai ya mallaka mata iyayen da bata dasu sannan ta zama wani ɓangare na rayuwarsa mai karfi. Ya samar mata da murmushin da ya dade da barin fuskarta. Ta haka ya samu shima ya warkar da ciwon dake zuciyar sa da yake ta fama dashi tun bai fi shekara biyu a duniya ba. Da haka suka zama jini daya. Kwatsam sai ga wani a tsayin mijinta yazo domin daukar abinda yake mallakinsa. Ta yaya aaliy zai rayu bayan Zainab ta zama tamkar nunfashin sa? Shin haka ta dauke shi itama ko kuma tana da Tata manufar akansa? Amsoshin ku na dauke duk acikin wannan labarin mai cike da soyayya, tausayi, cin amana, butulci.

orphanage home 2005

Continue Reading on Wattpad
TSINTACCI...
by zeezarewa12
28
2
3
Wattpad