Kawar Mahaifiya ta
By FirdausiFarooq
195
12
0
  • Romance
  • destiny
  • love
  • story

Description

lbr mai cike da tausayi,soyayyah da kuma halalci,na wata yarinya mai suna Ridwa wanda ta taso ahannun kishiyar mahaifiyar bayn rasuwar mahaifiyar tata,kishiyar mahaifiyar mai suna lubaba tana muzguna mata sosai,yayi da awani bangare kuma wani matashin likita mai suna SuVeed ya tsani Ridwa,ko sunanta bayi bukatan ji..... to,to ku biyoni kusha lbr dan wannan da sabon salo ya zo.... daga ni taku Firdausi Farooq Hydaer

page_1

Continue Reading on Wattpad
Kawar Mah...
by FirdausiFarooq
195
12
0
Wattpad