THE LIGHT.!
By kallabie
588
162
43
  • Spiritual
  • abota
  • addini
  • arewa
  • aure
  • birmingham
  • family
  • hausa
  • hausanovels
  • islam
  • knowledge
  • muslim
  • nigeria
  • peace
  • relationship
  • revert
  • soyayya
  • status
  • uk

Description

Yana mamakin yadda akai ya fada soyayyarta,komai nasu da bambamci:yarensu,addininsu da dabi'oinsu. Amma tunaninta kadai na haska masa zuciya da haifar masa da nutsuwa da farincikin da ita kadai ke sashi cikin wannan yanayi. Sai dai haiba da kwarjininta sun masa katanga daga isa gareta. Bazato babu tsammani,tayi tuntube da soyayyarsa,a bakuwar kasa da bakin al'adu,ga jama'ar kasar masu yima addininta kallon bai-bai... Ko yaya zukatan dake a duniyoyi daban zasu hadu? find out in THE LIGHT!!!! ........and stick to the very end coz am promising you all a fabulous journey. @_kallabie

Preface

Continue Reading on Wattpad
THE LIGHT...
by kallabie
588
162
43
Wattpad