Kallon Kauna
By AyshaSanusi
34
3
0
  • Romance
  • firsthausastory

Description

Kallon Kauna, labari ne dake kunshe da Indo wacce ke farautar soyayya. Tun taso war ta yar shekara goma sha daya mahaifiyar ta, tai mata nuni da cewa karatun ta shi ne mutuncin ta, amma kash! Yayin da Indo ta biyewa zuciya gurin bude sabbin shafinan soyayya, sai ta tsinci kanta a... Ku biyo mu a inda zaku ji labarin Kallon Kauna... Indo Haj Kaltume- Mahaifiyar Indo Abba Baba- Mahaifin Indo Firdausi- Yayar Indo Salma- Wadda Indo ke bi Rahma- Kanwar Indo Fatima- Kawar Indo Samarin Indo

Babi Na Daya

Continue Reading on Wattpad
Kallon Ka...
by AyshaSanusi
34
3
0
Wattpad