AMANAR SO
By Alameenbala
224
11
1
  • General Fiction
  • fatymerabdallah
  • khadeejarhbsu
  • miemiebee
  • zahrasurbaj
  • zeenasir

Description

Ahmad saurayi ne daya kammala karatun digirin sa a jami'ar gombe state university dake cikin garin gombe,baya aikin komai dan ya nema bai samu ba kuma har yanzu yana nema. Kwatsam wata rana yana yawon neman aiki sai yaga wasu mutane na rigima daya karasa wajan ya rabasu cikin hikima da dabara, hakan da yayi ya burge Alhajin da ake fada da driver dinsa. Karshe alhaji ya nemi ahmad da wani aiki zai biyashi kudi naira miliyan biyar aikin kuwa shine ya shawo masa kan wata yarinya wadda ita yarinyar ta kasance budurwar ahmad ce a jami'a sun so junan su kamar ba zasu rabu ba, amma wani abu ya faru suka rabu badan suna so ba. Har yanzu tana ran ahmad kuma yasha alwashin zai nemeta ko ina take a fadin duniya amma shiru dan wayan ta baya shiga haka kuma bai san yar wacce gari bane balle yasan Unguwar su. Yanzu gashi ya sameta a sama. tirkashi zai shawo ma alhaji sambo kanta ne? Ko zai gyara allonsa ne? Mu karanta mu gani.

CHAPTER ONE: HADUWAR AHMAD DA ALHAJI SAMBO

Continue Reading on Wattpad
AMANAR SO
by Alameenbala
224
11
1
Wattpad