ALI ABBAS
By 68Billygaladanchi
94.8K
7.0K
484
  • Romance

Description

Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sakko ta rufe mata fuska da kai gabaki daya jin zuciyarta na shirin faso kirjin bilhaq ta fito ya sanya da iya k'arfinta ta furta "Gadangaaaaaaaa!!!!!!, Ina kashigane arayuwa? Kasan kuwa rashinka na shirin kaini lahira!!! Yaa Allah indai gadanga na raye Allah ka bayyanar dashi agareni,in kuma gadanga ya mutu Allah ka isarmana da zancen mutuwar shi daga majiya me tushe" dafe bakinta tayi da sauri ta d'ago kanta "gadanga be mutuba, inshaa Allahu bazaka mutuba semun hadu mun rayu cikin Aminci....tausayintane ya sanyashi komawa da baya a hankali, duk iya dauriyarshi seda ya zubar da kwalllahhhh....

page 1

Continue Reading on Wattpad
ALI ABBAS
by 68Billygaladanchi
94.8K
7.0K
484
Wattpad