Yam Balls
By misshalyma
6
0
0
  • Non-Fiction
  • chef
  • cooking
  • kitchen
  • my
  • pride

Description

*DELICIOUS YAM BALLS* *yam *minced meat *albasa da attaruhu *maggi *garlic minced *curry da thyme *bread crumbs *Flour *eggs *oil 4 frying Ki dafa doyar ki da gishiri da sugar Idan ta dahu ki daka ta ki ajiye a gefe. Ki gurza albasa da attaruhunki kisa tafarnuwa da minced meat dinki ki hadesu sosae kisa maggi,thyme da curry ki juya sosae har sae sun hade. Kisa oil kadan a pan ki zuba spicy minced meat dinki ki soya 4 some minute,sae ki juye doyar nan ki kara maggi da curry kisa gishiri lil ki juya ki dan soya for 4 minute. Ki sauke yasha iska sosae kisa mae a hannunki ki mulmula su balls. Ki saka a flour sannan kisa a kwae ki kara sawa a bread crumbs sae ki saka a hot oil ki soya har sae yayi golden brown. _Enjoy_ 😍😋👩🏻‍🍳

Delicious yam balls

Continue Reading on Wattpad
Yam Balls
by misshalyma
6
0
0
Wattpad