KARSHEN WASA
By Maxeedat
2.0K
182
10
  • Romance
  • challenged
  • dark
  • darkromance
  • disobedience
  • dubai
  • elope
  • empty
  • fight
  • force
  • forgiveness
  • hate
  • love
  • money
  • nester
  • nigeria
  • power
  • revenge
  • romance
  • sacrifices
  • sice

Description

Maza biyu akan mace daya. Dukkansu suna sonta amma ita mutun daya kawai take so wato Malik Dan shigaban sojajin Nigeria, na miji me Jini agike ga kudi ga kyau. Jaz Dan sarkin Dubai, masheyine mawake ne mata rubeben sa sukayi danshi baya niman mata saidai su nemasa, ga kyau ga kudi ga ilimi. Anila, every guy dreams. Cekenkiyan mace. Babu abun da na miji zan Nina yarasa. Shin ya kuke tsamani idan jaz yaga Anila yace shi ita yakeso shen kuna ganin Anila zata so mawake me shayeye kuma kuna ganin Malik haka kawai zanbarta ta wuce..... Is Impossible.... Ku biyo ni kugi ya labarin nan zata kasance. Dawa Anila zata ending? Jaz ko Malik? Shin Jaz zan iya barin duk wani abun da yakeyi akan mace kuwa? Duk Answers dinku na cikin litafin karshen wasa Ku biyo ni do munjin ya zata kasance.....

not a chapter ooo

Continue Reading on Wattpad
KARSHEN W...
by Maxeedat
2.0K
182
10
Wattpad