INDA RANKA...KASHA...
By 68Billygaladanchi
103.2K
7.1K
155
  • Teen Fiction

Description

*😳INDA RANKA....😳* Billy Galadanchi HASKE WRITERS ASSO. Wannan littafin kacokam na sadaukar dashine ga Kawar Alkhairi kuma babbar Aminiyata *CUTEST ZARAH BUKAR* Da sunan Allah mai rahama mai jinkai,ina roqon Allah yabani ikon rubuta Alkhairi abinda zai amfaneni duniya dakuma lahira yakuma Baku ikon daukar darussan dake cikin wannan littafin Ameen... Vote me on wattpad@68Billygaladanchi 01 Zara zonan! Ta fada a tsawace cikin Isa dakuma nuna cewar itadin yar wanice kuma ta Isa da zaran,mikewa zaran tayi cikin mutuwar jiki dajin zafin Abinda Aina tamata agaban friends d'inta taje dab da motar ta tace "gani Aunty Aina" wani mugun kallo ta wurga mata sannan ta dauke kanta ta mayarda dubanta zuwaga sitiyarin motarta sannan tace cikin daga murya "Dan uwarki zarah kan nabaki kayan jikin kinnan ya mukai dake? Ban sanar miki karki kuskura ki shigo dasu jami'a ba?" Langwabe kai zarah tayi hawayen datake kokarin rikewa suka zubo ta furta cikin dacin rai "Aunty Aynah duk

INDA RANKA... KASHA KALLO

Continue Reading on Wattpad
INDA RANK...
by 68Billygaladanchi
103.2K
7.1K
155
Wattpad