Nimcyluv Stories

Refine by tag:
nimcyluv
WpAddbillynabdul
WpAddbatulmamman
WpAddhafsatrano
nimcyluv
WpAddbillynabdul
WpAddbatulmamman
WpAddhafsatrano

22 Stories

  • TABO by Jiddherr3
    Jiddherr3
    • WpView
      Reads 138
    • WpPart
      Parts 32
    The story focuses on a girl who has been sexually and physically abused by her foster parents, and has faces difficulty and challenges in her journey through life, which later left her traumatized, will she be able to heal even after finding TRUE LOVE?
  •  RUƁAƁƁIYAR IGIYA by MAMANAFRAH12
    MAMANAFRAH12
    • WpView
      Reads 558
    • WpPart
      Parts 15
    Labari a kan jarumar da ta saka mijinta mai son ta ya sake ta domin ta auri mai kuɗi saboda taƙama da kyan fuska da na halitta da take da shi, ta auri mai kuɗin sai dai...
  • Ƙanwar matata by Matarsayyadee01
    Matarsayyadee01
    • WpView
      Reads 4,032
    • WpPart
      Parts 7
    Zazzafan soyayya, tashin hankali, taƙaddama a tsakanin ya da ƙanwa a kan namiji ɗaya, nadama mara amfani tare da tausayi mai narka zuciya.
  • RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu matan) by Ouummey
    Ouummey
    • WpView
      Reads 5,675
    • WpPart
      Parts 18
    *Wannan littafi nawa gaba ki dayan sa sadaukarwa ne ga duk macen da Allah ya jarraba da ƙaddarar RASHIN HAIHUWA, ina me addu'ar Allah ya baku ikon cinye jarrabawar ku ya tabbatar muku da rabon ku ranar gobe kiyama, ina fatan Allah ya hakurtar da zuciyoyin ku ya baku babban rabo a aljanna, Allah ya albarkaci dukkan mata, wanda suka haihu da ma wanda Allah be basu ba, ba dan sun gaza ko baya san su ba sedan ya gwada imanin su, ina muku fatan rabauta da rabo me girma, tabbas mace uwa ce, kuma abar girmamawa ce da mutuntawa!*. ____________________________________________________________________________
  • YAR ƘANWATA by MAMANAFRAH12
    MAMANAFRAH12
    • WpView
      Reads 104
    • WpPart
      Parts 7
    Labari ne a kan wasu abokai da suka zame wa juna ƴan uwa har ta kai basa iya ɓoyewa juna sirri
  • IMRAN by real__ahmerd
    real__ahmerd
    • WpView
      Reads 5,053
    • WpPart
      Parts 11
    This story is a life hearted story about passion and compassion.... It is a story that talks about Governance, Love, Hatred, Betrayal, Romance, Life in the brick of Adulthood and lots more. It is a story of Young Man who goes in to maximum difficulties of life that at his age never thought he can bear.... But he had the belive that With hardship comes ease..... Find out in the heart touching story how he survived and have change of life distinctively despite the hatred and difficulties he undergoes.... -Real__ahmerd
  • FANSAR FATALWA  by shamsiyaManga
    shamsiyaManga
    • WpView
      Reads 5,696
    • WpPart
      Parts 35
    FANSAR FATALWA! Labarin FANSAR FATALWA labari ne da ya ƙunshi cin amana tsantsa wanda ƙawaye suke yiwa junan su. Labari ne akan wasu ƴan mata guda biyar waɗanda suka taso cikin wata irin azababiyyar aminta,wadda idan aka tashi kwatancen aminan ƙwarai su ake fara kawowa a sahun farko,sai dai kash! Duk da irin wannan aminta ta su hakan bai hana su cin amanar juna ba,inda suka haɗa kai suka ci amanar ɗaya daga cikin su wadda sanadiyyar haka ta rasa duk wani farin ciki na rayuwa,kama daga kan ahalin ta,karatun ta,saurayin ta wanda zata aura,at long last tazo ta rasa rayuwar ta,sai dai kuma ashe hakan da suka aikata basu san cewa reshe ne zai juye da mujiya ba.Taci alwashin ƊAUKAR FANSA sai dai ta yaya hakan zata kasance?Ta wace hanya zata bi ta rama wannan cutarwar da aminan ta suka mata?domin ance Rama cuta ga macuci ibada ne. Hmmm akwai ƙura fa a cikin wannan labain ina faɗa muku tafiyar ta musamman ce,amma fa sai wanda ya biyo ni,saboda haka ma yasa na rubuta shi a matsayin Free book saboda Irin darussan ciki.
  • WATA ƘADDARA  by shamsiyaManga
    shamsiyaManga
    • WpView
      Reads 328
    • WpPart
      Parts 10
    A lokuta da dama ƙaddara tana zuwar mana ba tare da mun shirya mata ba,na kasance ni mutum ne a rayuwata mai taka tsantsan sannan ni mutum ne da babu abun da na tsana a rayuwata kamar rashin tarbiyya. Tun da nafara girma nasan menene fari da baƙi,nasan ciwon kaina naji a rayuwata bazan taɓa iya auren macen da bata da tarbiyya ba,daga cikin abun da na tsana a rayuwata akwai SATA,na tsani SATA na tsani mai aikatata,Saidai kuma kash! duk yadda nakai ga tsanartata hakan bai hanani cin karo da WATA ƘADDARA ba wadda ta sanya na auri ƴar gidan SATA ma'ana ita yarinyace da ta ginu akan SATA domin kuwa babu wanda bai san mahaifinta ba indai shahara ne a fannin SATA sannan itama yarinyar ta gado halin SATAR.
  • ƘALUBALEN RAYUWA  by shamsiyaManga
    shamsiyaManga
    • WpView
      Reads 164
    • WpPart
      Parts 4
    AMINA yarinyace da ta taso cikin fuskantar ƘALUBALEN RAYUWA daban daban tun daga ranar da tazo duniya har girmanta,Ta taso bata san waye mahaifinta ba,mahaifiyarta ta kasance tana ɗauke da cutar hauka,TASHA itace gidansu a nan suke kwana suke tashi,ruwa, iska, zafi,sanyi duk tsananin su a kansu yake ƙarewa,ta haɗu da saurayi wanda yake ba musulmi ba watau Christian inda suka ƙulla soyayya,saidai mahaifiyar shi wadda ta kasance tana sana'ar sayar da abinci a TASHAR da su Meenal suke rayuwa tayi tsalle ta dire ta shiga ta fita ta lalata alaƙar dake tsakanin ɗanta Samuel da kuma Meenal. A cikin wannan halin rana ɗaya aka wayi gari Meenal tana ɗauke da juna biyu a lokacin shekarunta duka duka goma sha biyar a duniya.
  • SADIQ (ƊAN DAKO NE). by shamsiyaManga
    shamsiyaManga
    • WpView
      Reads 431
    • WpPart
      Parts 7
    Labarine mai cike da abun tausayi,tsantsar Sadaukarwa,fa'idar biyayyar iyaye da kuma tsantsar zalunci.
  • DANGIN UBANA by Milhaat
    Milhaat
    • WpView
      Reads 6,870
    • WpPart
      Parts 41
    Labarin DANGIN UBANA labarine Wanda ya kunshi, mugunta, makirci, soyayya, hassada da Kuma zamantakewar iyali
  • AL'AJABIN SO by RAHAMAKOISE
    RAHAMAKOISE
    • WpView
      Reads 181
    • WpPart
      Parts 12
    wanna labarin cike yake d tausayi , abin Al'ajabin da Kuma soyeyar junan
  • FARAR MACE SABON TAKU by BabyBintuu
    BabyBintuu
    • WpView
      Reads 566
    • WpPart
      Parts 5
    Saikun karanta tukunna zaku gane yanda abun yake da 500 zaku more karatuku cikin salama
  • WANI JINKIRIN ALHERINE 🌻 by RAHAMAKOISE
    RAHAMAKOISE
    • WpView
      Reads 3,558
    • WpPart
      Parts 51
    *wannan labarin cike yake da tausayi cin amana fadakarwa da iliman tarwa dadai sauran su* ____________________________________ *Wannan labarin a gaske yafaru banyi dan wata ko wani ba Wanda yaga labarin yazo dai dai danasa toh akasine ban yarda a chanzamin labari ba Wanda ya chanzamin ban yafe ba
  • ZEEYAD by Jiddherr3
    Jiddherr3
    • WpView
      Reads 194
    • WpPart
      Parts 1
    *Z E E Y A D!!!* '''(The Abandoned Prince)''' *Ever heard of an Abandoned Prince, a Prince who has been abandoned by his own legitimate Father, a Prince that has been treated like a piece of a rotten fruit in his own Kingdom, a Prince who is being treated like a bag of a wasted trash in his own Father's PALACE,a neglected Prince that has been like a play-toy to his own servants?* *Well, i guess your answer is NO* *Worry Not, come let's dwell into the journey of an amazing and heart touching story of ZEEYAD with you, and guess what!!!.... It's completely free of charge!!!.* *For More Enquiry, don't hesitate to drop me a message through my Whatsapp contact 07061979284, so that i can add you to my group, a world of an amazing stories of your taste to read!!!*
  • JOINING TWO DIFFERENT THINGS by BabyBintuu
    BabyBintuu
    • WpView
      Reads 2,458
    • WpPart
      Parts 10
    pure love and romance read it own your own risk
  • MATAR UBA 2021(A TRUE LIFE STORY OF ASIYAH) by Milhaat
    Milhaat
    • WpView
      Reads 19,081
    • WpPart
      Parts 37
    Labarin Wata Mata da take azabtar da 'ya 'yan mijin ta ba Tausayi ba tsoron Allah, Kar ku Bari a Baku Labarin.
  • ƳAR HIZBA(PAID BOOK) by mumamnas2486
    mumamnas2486
    • WpView
      Reads 343
    • WpPart
      Parts 5
    Cakwakiyar labari a kan wata matashiya da ta dira a Humar Hizba ta garin KADABO, ta zo da salo iri iri ciki kuwa harda koyar da mata da maza rawa don samarwa da hukumar kuɗin shiga. Bata soyayya, maza tsoronta suke, tana iya komai akan hukumar. Tsoro da fargaba ya kama manyan malaman dake hukumar, don gudun kar ta rusa hukumar HIZBA a fara yi wa hukumar mummunan kallo ƳAR HIZBA KENAN
  • KOWA YA RAINA TSAYUWAR WATA... by mumamnas2486
    mumamnas2486
    • WpView
      Reads 160
    • WpPart
      Parts 1
    LABARIN GASAR MATASAN MARUBUTA
  • RAMIN MUGUNTA by roukylollypop
    roukylollypop
    • WpView
      Reads 173
    • WpPart
      Parts 6
    labari ne akan hassada keta da....... Ku biyoni dan jin abinda zai faru cikin littafin