FatimaMuhammad170's Reading List
5 dzieł
MAI GARI FATIMA. autorstwa fadrees_20
fadrees_20
  • WpView
    Odsłon 3,318
  • WpVote
    Głosy 165
  • WpPart
    Części 37
Shin ka taba jin inda mace tayi jagorantar al'umma a wannan zamanin?? Al'ummar ma ta hanyar sarauta? Sarautar ma ta ƙauye? Sannan a arewacin Najeriya? Sannan yarinyar ta kasance marar ji? Shin waye zai yadda ta jagorance shi? Shin ita yardar su take nema ma? Ta yaya ma zata samu sarautar? Idan tayi sarautar zata fuskance ƙalubale? Wane kalan ƙalubale kenan? Shin waye ze aure ta ma? Ku biyo domin kuji labarin Fatima, ƴar me Garin Gabur da ta zama me Gari. Ku biyo kuji labarin soyayyar Fatima da Ba Prince. Labari me cike da ban dariya, fadakarwa, ilimantarwa da kuma nishaɗantarwa. FADREES 🖋️.
MUTALLAB ASAD autorstwa Billysfari9
Billysfari9
  • WpView
    Odsłon 2,438
  • WpVote
    Głosy 30
  • WpPart
    Części 17
paidbook
MUTALLAB ASAD MUTALLAB autorstwa NEIRNAHDISO
NEIRNAHDISO
  • WpView
    Odsłon 1,388
  • WpVote
    Głosy 10
  • WpPart
    Części 15
Alkaluma Ne guda biyu...Tsararren labari mai cike da darussan rayuwa,fadaƙarwa ta fannoni da dama ga zafaffiyar soyayya mai tsuma zuciya da gangar jiƙi, Tsananin kishi Mai canza Tunanin mata, daga wani bangaren ga sirriƙan gyara ga diya macce.. Duk acikin littafin *MUTALLAB ASAD MUTALLAB* Mutallab ya taso cikin Babban Gida mai cike da wadatar da Arzuki. Amma yanayin rayuwar da yayi ko wani ɗan marasa ƙarfin yafishi gata, Uwa jigoce Uwa bangoce daga loƙacin da ka rasata sai Kadinga Tiri Tiri A rayuwa.. haduwa da mata tagare shine Burin kowanne Namijin kwarai.. yayi aiki tuƙuru domin rufawa kansa asiri, A sannu A hanƙali sai da ya Amsa sunan da Duk ƙasarsa suƙa sansan sunan da Ahalinsa suke jingina da Shi Wato ALHAJI MUTALLAB ASAD MUTALLAB Shahararran dan kasuwa dayayi zarrah A bangaren kasuwanci a kasar...
SOYAYYA KO SHA'AWA autorstwa jami1020
jami1020
  • WpView
    Odsłon 171,874
  • WpVote
    Głosy 5,419
  • WpPart
    Części 60
labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka Wanda har suka kusa su rasa juna hmmmm me zai faruuuu
BAHAAR autorstwa Rahama000
Rahama000
  • WpView
    Odsłon 1,216
  • WpVote
    Głosy 23
  • WpPart
    Części 17
Somewhere someone has been made for someday you will definitely meet that person. Banida wata alak'a ko matsiya a rayuwar sa face wacce ta taimake sa daga Harbin bindiga . Asali nid'in da shi akwai banbance bannce masu tarin yawa why zuciya ta zaki fad'a soyayyar mutunen da kalar fatar mu ba d'aya ba nahiyar mu ba d'aya ba haka zalika k'asar mu sam ba d'aya oh ni BAHAR ina y'ar Nigeria da d'an k'asar Turkey "zuciya ta bakiyi mun adalci ba . Bayan warkewa na dole na kama gabana "Omer zaya yi mun nisa a ina zan kuma samun damar ganinsa gashi shid'in ba kaman sauran mutane yake ba shi d'in celebrity ne ganinsa dole ne yayi mun wahala . I love him more than my life .